Taraba
Jalingo - Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN a jihar Taraba ranar Alhamis ta bayyana cewa ita zata sake zaban wanda zai zama gwamnan Taraba saboda yawan mabiyanta
Gwamnan jihar Taraba ya tabbatar da korar kwamishinoni biyu dake aiki a gwamnatinsa daga bakin aiki, yace matakin sallamar za ta fara aiki kan mutanen nan take.
Rahoton da muka samu daga majiya mai ƙarfi ya tabbatar da cewa akwai ƙishin ƙishin ɗin yau Litinin yan majalisun dokokin Taraba da dama zasu koma jam'iyyar APC.
Sale Ahmadu, mai bayar da shawara ta musamman ga Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba a ranar Alhamis, ya yi murabus inda ya ce gwamnatin jihar ta rasa alkibla.
Mutane bakwai ne suka jikkata bayan wani sabani da ya afku kan zaben shugabannin kungiyar 'yan dako a kauyen Sabongida da ke karamar hukumar Gassol a Taraba.
Wani abun fashewa da ake zargin yan bindiga da dasawa a cocin katolika na St. John’s College, Mutum-Biyu, hedkwatar yankin Gassol da ke jihar Taraba ya tashi.
Allah ya yiwa tsohon Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Taraba, Abdulmumuni Vaki, rasuwa, a daren ranar Laraba, 12 ga watan Janairu.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake tsammanin daga jihar Zamfara ko Katsina suka gudo, sun farmaki matafiya a jihar Taraba, sun kashe biyu, kuma sun sace wasu 40.
'Yan ta'adda sun yi garkuwa da 'ya'yan tsohon sakataren gwamnatin jihar Taraba har su shida, Gebon Kataps, tare da dan sandan da ke basu kariya da kuma direba.
Taraba
Samu kari