Taraba
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta kori zababben sanata na mazabar Taraba ta Kudu a majalisa zubi na 10, David Jimkuta kan zarginsa da cin amana.
Wani basarake mai daraja ta uku, Kwe Ando Madugu, wanda ke Karamar Hukumar Ussa ta Jihar Taraba ya sha da kyar a hannun wasu matasa da suka yi masa dukan tsiya.
Rahotanni sun nuna cewa an rasa rayyukan mutane a kalla 17 sakamakon rikici da ya barke a kananan hukumomin Ussa da Tarkum a Taraba, dama a baya an fara rikici
Rahotanni daga jihar Taraba da ke arewa maso gabashin Najeriya sun nuna cewa wasu maharan suɓ tafka ta'adi bayan mutane sun sha ruwa suna Sallah a Masallaci.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta tsinduma cikin yajin aikin sai baba-ta-gani a Jami'ar Jihar Taraba kan ikirarin rashin biyan mambobinta hakokinsu.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a jihar Taraba ya bayyana tafiya kotu domin a kwatar masa hakkinsa na ansarar da ya yi a zaben gwamnan da ya gabata a jihar.
Za a ji Mai ba Gwamnan jihar Taraba shawara, Nelson Len zai je Majalisa. Ibo da Mata 2 za su tafi Majalisar dokoki yayin da APC da NNPP suka samu kujeru a jihar
Sani Yahaya dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya yi watsi da sakamakon zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris, zai tafi kotu
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da Kefas Agbu na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Taraba.
Taraba
Samu kari