Taraba
Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane sun je har gida sun yi awon gaba da iyalan basaraken Sarkin Kudu a jihar Taraba ranar Jumu'a da dadare.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi samu kuri'u mafiya rinjaye, ya lallasa abokan hamayyarsa a jihar Taraba.
Za a ji yadda Gwamna yake kamfen zama Sanata a jihar Taraba da maggi da shinkafa. Wasu mutane su na zargin Darius Ishaku da gaza tabuka abin kirki a shekaru 8.
Sanata Emmanuel Bwacha ya sake samun nasara a zaben fidda gwanin dan takar kujerar gwamnan jihar Taraba na jam'iyyar All Progressives Congress APC ranar Juma'a.
Yayin da ake ta yaɗa jita-jitar mataimakin gwamnan Sakkwato ya koma APC, kwamishinoni 11 a jihar Taraba sun yanke shawarin barin PDP zuwa APC a ralin Tinubu.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Taraba ta shiga sabon rikici biyo bayan soke zaben fidda gwanin Emmanuel Bwacha matsayin dan takarar gwamnanta.
Jam'iyyar adawa ta APC a jihar Taraba ta yi gaggawan sanar da gudanar da sabon zaben fidda gwani yayinda yake kasa da watanni biyu da zabukan gwamna a Najeriya.
Bayan makonni 2 an gano gawarwakin mata da yaran basaraken garin Mutumbiyu, Mai shari'a Sani Muhammad murabus) a jihar Taraba. Ya ce za a birne su ranar Asabar
Labarin da muke samu a yanzu, an ce dan takarar gwamnan taraba da ya lashe zaben fidda gwani zai rike tutar jam'iyyar a zaben bana saboda an zaben shi ya kotu.
Taraba
Samu kari