Jihar Sokoto
Hukumar yaki da rashawa, EFCC, ta ankarar da yan Najeriya cewa masu damfara za su iya wuwushe musu kudin asusun banki bayan sun sace musu wayoyin salula don ha
Wasu jiga-jigai kuma masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP sun bayyana sauya sheka a jihar Sokoto zuwa jam'iyya mai ci ta APC, The Nation ta ruwaito a yau dinnan.
Wani matashi mai suna Shehu Lili dake yankin Kofar Atiku ya rasa ransa kasa da sa’o’i 24 bayan daurin aurensa da a Sokoto sakamakon rashin lafiyan farat daya.
Jami'an hukumar NDLEA sun cika hannunsu da Abubakar Ibrahim, hakimin garin Gidan Abba da ke karamar hukumar Bodinga ta jihar Sokoto kan zargin fataucin kwayoyi.
Hukumar 'yan sandan jihar Sakkwato tace dakaru sun yi nasarar cafke wani mai suna Nasiru Idris ɗan karamar hukumar Sabon Birni, ɗauke da katin PVC guda 101.
A cikin watanni 15 da suka wuce, Nyesom Wike ya dauki N2bn daga dukiyar Ribas ya taimakawa Jihohi 5. Jihohin da aka ba tallafi sun hada da Sokoto da Kaduna.
A cigaba da shirye-shiryen kwace mulki daga hannun jam'iyyar PDP, jam'iyyar APC ta sake samun gagarumin goyon baya yayin wasu dandazo suka sauya sheka a Sabon B
Yayin da siyasa ke kara zafafa a dukkanin sasaan kasar nan, jam'iyyar APC ta kara karfi a jihar Sakkwato, jihar da PDP ke mulki karkashin gwamna Aminu Tambuwal.
Wank Kwale-Kwale da ya ɗakko masu zuwa wurin bikin Maulidi a yankin karamar hukumar Shagari, jihar Sakkwato, ya kife a ruwa, mutane 15 daga ciki sun rasu .
Jihar Sokoto
Samu kari