Jihar Sokoto
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan jihar Sakkwato ya tabbatar da cewa ya ɗauki matakin dakatar da biyan malaman jami'ar jiha albashinsu har sai sun koma.bakin aiki.
Alhaji Anas Waziri, shugaban kungiyar magoya bayan Matawalle a jihar Sokoto da daruruwan masu mara masa baya sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa ta APC.
Mazauna garin Gwandi mafi yawancinsu maza sun yi yunkurin komawa gidajensu su kwaso kayan abinci da wasu abubuwa don iyalansu da ke tsugune a makarantun frimari
A kalla 'yan kasuwa 1,868 daga yankunan kasuwanci 10 na jihar Sokoto a ranar Laraba suka bar jam'iyyar APC tare da komawa PDP saboda salon mulkin Tambuwal.
Idan baku manta ba, ASUU dai ta shiga yajin aikin ne tun ranar 14 ga watan Fabrairun bana, inda ta kora dalibai gidan iyayensu tare da maida su 'yan zaman banza
Wasu jiga-jigan jam'iyyar APC a gundumar Dingyadi-Badawa a karamar hukumar Bodinga a jihar Sokoto sun sau ladansu, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP daga APC.
Wani abin bakin ciki ya faru a kauyen Kaura da ke karamar hukumar Yabo ta Jihar Sokoto a yayin da mutane bakwai yan gida daya suka mutu bayan yin karin kummalo.
NDLEA, reshen jihar Sokoto, ta damke wani da ake zarginsa da dillancin miyagun kwayoyi mai suna Umar Mohammed, dagacin kauyen Ruga dake karamar hukumar Shagari.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na kasa NDLEA ta ce ta kama dagajin kauyen Ruga, a karamar hukumar Shagari kan laifin sayar da muggan kwayoyi.
Jihar Sokoto
Samu kari