Siyasar Najeriya
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki, ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) za ta bude tikitinta na takarar shugaban kasa ga kowa.
Wani gwamna ya bayyana yadda jam'iyyar PDP za ta iya kawo ci gaba a Najeriya. A cewarsa, halin da ake ciki yanzu ya zama alamar gane halin canjin da 'yan Najeri
Gwamnan jihar Adamawa ya bayyana yiyuwar shigowar wani tsohon gwamna a Najeriya zuwa jam'iyyar PDP. Gwamna Fintiri ya bayyana haka ne a shirin gidan talabijin.
Gwamnan jihar Adamawa ya bayyana irin gogewar da PDP ke dashi wajen iya mulki, da kuma yiyuwar ba Atiku takarar shugabancin kasa a zaben 2023 a jam'iyyar PDP.
Jam’iyya APGA a jihar Anambra ta na ta rasa mutanen ta duk su na sauya shekar su, baya ga ‘yan majalisar jihar har da mataimakin gwamnan jihar, Nkem Okeke. Prem
Ɗaya daga cikin masu faɗa a ji na babbar jam'iyyar hamayya PDP, Sanata Bukola Saraki, ya yi magana kan shirinsa na tsayawa takara a 2023 da kuma sauya sheka.
Wata kotu a Fatakwal ta sanya ranar sauraran karar da Uche Secondus ya shigar kan jam'iyyar PDP, inda ya bukaci kotun ta dakatar da taron gangamin da za a yi.
Yayin da siyasar 2023 ke cigaba da kaɗawa a Najeriya, gwamnan jihar Kogi ya bayyan irin shirin da ya yi na ya gaji shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya bukaci magajinsa, Muhammadu Inuwa Yahaya, da ya tunkari matsalolin da ke gabansa maimakon yin korafi.
Siyasar Najeriya
Samu kari