Siyasar Najeriya
Dan majalisar wakilai majalisar wakilai, Yahaya Fatuba daga jihar Gombe ya bar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Ya bayyana haka ne yau din nan Laraba.
Gwamna ya caccaki tsofaffin da ke son darewa kujerar Buhari a zaben 2023, inda yace sam basu cancanci su zama shugabanni ba ganin yadda jikinsu ya gaji a yanzu.
Gabanin zaben Ekiti, an kama wasu 'yan daba dauke da makamai sun nufi jihar, inda aka kama su da muggan makamai. A halin yanzu dai suna hannun sojojin Najeriya.
Kungiyoyi daban-daban na mata da shahararrun jaruman Nollywood sun gudanar da tattaki na musamman domin nuna goyon bayan takarar gwamna Bello a zaɓen 2023.
Kungiyar Miyatti Allah ta Najeriya (MACBAN), ta yi watsi da ikirarin cewa tana goyon bayan kudirin takarar shugabancin kowani dan takara a babban zaben 2023.
Gwamna Sule da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC a jihar Nasarawa sun marawa tsohon gwamnan jihar, Umaru Al-Makura, domin ya haye kujerar shugaban jam'iyyar.
Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta magantu dangane da maganganun kungiyar yarabawa ta Afenifere akan zarginta na kin goyon bayan jagoran jam’iyyar APC, Bol
Majalisar Najeriya ta sake yin garambawul ga dokar zabe na kasar inda ta amince da tsari guda uku da jam'iyyu za su iya amfani da shi don fitar da yan takararsu
Siyasar Najeriya
Samu kari