Siyasar Najeriya
Janar Abubakar Abdulsalami (mai ritaya) ya ce musanta cewa shi ne ya shawarci tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya shiga siyasa bayan sako shi daga gidan yari...
Janar Abdulsalami Abubakar, tsohon shugaban kasa, ya bayyana wasu abubuwa da suka faru bayan mutuwar Chief Moshood Kashimawo Olawole wanda aka fi sani da MKO.
Babban jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban dan takarar kujerar shugabancin jam'iyyar na kasa, Sanata Sani Musa daga jihar Neja.
Kwamitin shugabannin jam'iyya, NEC, na Social Democratic Party (SDP) ta dakatar da shugaban jam'iyyar na kasa, Olu Ogunloye, da sakataren jam'iyyar, Shehu Gabam
Iyorchia Ayu, shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya ce har abada tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ba zai taba wanke hannunsa daga siyasa ba, The Cable ta ruwa
Gwamna Yahaya Bello, ya ba 'yan Najeriya tabbacin cewa ba zai taba cin amanarsu ba idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a babban zaben 2023 mai zuwa.
Furicin da babban jagoran jam’iyyar ta All Progressives Congress (APC) na kasa ya yi kan lamuran da suka addabi kasar ne wanda yan Najeriya ke so a magance su.
Hukumar zabe mai zaman kanta na Najeriya, INEC, ta aika da muhimmin sako ga yan siyasa da jam'iyyun siyasa gabanin babban zaben shekarar 2023. Hukumar ta sha al
Yarima ya yi watsi da tsarin karba-karba a zaman abin da ya sabawa kundin tsarin mulkin kasar duk da cewa ana ganin yanzu zagayen kudancin kasar ne ta yi mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari