Siyasar Najeriya
Salihu Usman ya koka a kan barazanar da ya ce ana yi masa kwanaki kalilan bayan majalisar ta amince a ci gaba da kokarin tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahadi.
Injiniya Mu'azu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka na Ganduje ya ziyarci Ibrahim Shekarau inda ya bayyana goyon bayansa kuma yace gwagwarmaya yanzu aka fara.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso. Sun gaisa, lamarin da ya jawo cece-kuce a Facebook.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya jadadda goyon bayansa ga takarar Asiwaju Bola Tinubu, inda ya ce lokaci ne da arewa za ta saka masa da alkhairi.
Gwamnan Jihar Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade, ya ce ya yi imanin Shugaba Muhammadu Buhari zai yi zabi na gari yayin zaben wanda zai karbi mulki daga hannunsa a
Hakan na zuwa ne a wata sanarwa da Sakataren jam'iyyar na kasa Umar Bature ya sanyawa hannu a ranar Juma’a mai taken ‘Postponement of Northwest zone Congress’.
Mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Sam Ohuabunwa a ranar Alhamis ya kai wa tsohon shugaban kasar Najeriya, Ibrahim Babangida ziyara a gidansa na H
Wani kansila ya jawo cece-kuce a shafin Twitter tun bayan da ya mika kyautar tabarmai guda biyu ga jama'ar unguwarsa da yake wakilta. An ce hakan bai yi dadi ba
Makonni bayan kin amsa tambaya game da inda Tinubu ya samo arzikinsa, Shugaban Kungiyar Masu Goyon Bayan Tinubu, Abdulmumin Jibrin, ya yi wasu muhimman bayanai
Siyasar Najeriya
Samu kari