Siyasar Najeriya
'Yan siyasar kasar nan da basu da digiri za su iya shiga matsala yayin da majalisa ke kokarin kawo dokar da za ta hana wanda bai da digiri tsayawa takarar a 202
Tawagar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun kaiwa tsohon shugaban kasa amulkin sojoji, Ibrahim Badamasi Babangida, ziyara a gidansa da ke garin Minna.
Ahmad Lawan, Shugaban Majalisar Dattawa ya yi wa Emmanuel Bwacha, sanata mai wakiltar Taraba ta kudu, barka da komawa jam’iyyar APC. Shugaban Kasa Muhammadu Buh
Kungiyar Atiku Kawai reshen kudu maso gabas, ta ce tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ne zai iya shawo kan matsalolin da kasar nan ke fuskanta.
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalong ya bukaci tsofaffin yan siyasar da ke neman shugabancin kasar a babban zaben 2023 mai zuwa da su hakura su barwa matasa.
A baya an tattaro rahoto cewa, an majalisar dokokin jihar Zamfara ta fara wani sabon yunkuri na tsige mataimakin gwamnan, Mahadi Aliyu Gusau na jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Taraba ya tabbatar da korar kwamishinoni biyu dake aiki a gwamnatinsa daga bakin aiki, yace matakin sallamar za ta fara aiki kan mutanen nan take.
Sanusi Lamido Sanusi ya bayyana irin dumin da ke tattare da kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce masu son hawa kujerar akwai aiki a gabansu nan kusa.
Wasu daidaiku a jam'iyyar APC sun bukaci Osinbajo ya janye kudurinsa na tsayawa takara, ya goyi bayan Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Sun bayyana dalilin haka.
Siyasar Najeriya
Samu kari