Siyasar Najeriya
Mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya shirya ayyana shiga tseren dora wa daga inda uban gidansa, shugabam ƙasa, Buhari zai aje a baban aɓen 2023.
Dan takarar majalisa daga jam'iyyar APC ya koka kan yadda jam'iyyun siyasar Najeriya ke shirin hana matasa shiga jerin 'yan takara a kasar saboda tsadar fom.
Akwai jita-jitar da ke cewa, jam'iyyar APC ta kusan gagarar tsohon gwamnan jihar Legas Bola Tinubu. An ce akwai yiwuwar ya koma jam'iyyar SDP mai tasowa...
Yar takarar shugaban ƙasa yar kimanin shekara 38 a duniya, Khadijah Okunnu-Lamidi, ta shiga jam'iyyar SDP a hukumance, ta ce zata tabbatar ta yi nasara a zaɓe.
Wasu da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa tawagar dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP), Segun Oni, hari a karamar hukumar Efon
Tsohon ministan labarai, Labaran Maku, ya dawo jam'iyyar PDP, don fafatawa a takarar gwamnan Jihar Nasarawa da gwamna mai ci yanzu Abdullahi Sule a babban zaben
Jam'iyyar PDP a Zamfara ta ce ta lura da yadda 'yan APC ke cikin damuwa tun bayan gudanar da babban taron jam'iyyar a watan Maris. Ta ce a shirye take ta karbe
Ibinabo Joy Dokubo, mace ta farko a jam'iyyar All Preogressives Congress (APC) mai mulki ta ayyana aniyarta ta son tsayawa takarar kujerar shugaban kasa a 2023.
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya bai halarci taron sirrn da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike ya shirya ba tare da wasu ‘yan takarar shu
Siyasar Najeriya
Samu kari