Siyasar Najeriya
Jim kaɗa bayan ganawa da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhqri, gwamna Ben Ayade ya ce zai nemi takarar kujerar shugaban ƙasa a babbak zaɓen 2023, zai nemi shawari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da Aminu Tambuwal a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ba a san dai dalilin ganawar shugaban kasar ba..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai gana da jiga-jigan jam'iyyar APC a yau dinnan a Abuja, inda za su yi buda baki a fadar shugaban kasa ta Aso Rock Villa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi, zai karbi fom din takarar zabensa a ranar Laraba, raho
Malam Adamu Garba ya ce a matsayinsa na ma’aikaci a kamfani mai zaman kansa, mutane za su yi masa kallon barawo idan har ya lale naira miliyan 100 ya siya fom.
Akwai kishin-kishin din samun rashin jituwa tsakanin ‘ya ‘yan jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya. Da alama dai za a samu matsala wajen zaben tsaida ‘dan takara.
Jam'iyyar APC ta sake magantuwa kan batun kudin fom din takara shugaban kasa, inda tace sam batun N100m ba komai bane, kuma APC bata yi kuskure ba ko kadan.
Shugaban Kungiyar Dawo Dawo Network (Masu Fafutikan Ganin Jonathan ya dawo mulki) Isa Kaskasara, ya ce Fafutikan Ganin Goodluck Jonathan ya dawo mulki sadaukarw
Yan Najeriya sun soki mawaki Daudu Kahutu Rarara, kan sabuwar wakar da ya yi na sukar gwamnatin ubangidansa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan rashin tsaro.
Siyasar Najeriya
Samu kari