Siyasar Najeriya
Majalisar dattawa ta karbi wasikar nuna sha'awar tsayawa takarar shugaban kasa daga jigon APC, kuma sanata mai wakiltar Ogun ta tsakiya Ibikunle Amosun a 2023.
A yau ne majalisar dattawa ta sanar da cewa, Sanata Ibrahim Abdullahi Danbatta ya sauka sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC kamar yadda majalisar ta sanar a zama.
Karamin Ministan Ilmi, Hanarabul ChukwuEmeka Nwajiuba, ya sayi Fom din takara kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC N100m.
Ganawar da Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi da Shugaba Muhammadu Buhari ya haifar ha rade-radi da ke nuni ga cewar gwamnan yana iya sauya sheka.
Alake na kasar Egba, a Jihar Ogun, Oba Adedotun Gbadebo ya ce mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya yi biyayya don haka ya cancanci a zabe shi shugaban kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai samu babbar karramawa daga jam'iyyun siyasa, inda zai karbe lambar yabon gwarzon dimokradiyya na Najeriya daga IPAC ta kasa.
Ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi da takwaransa na kwadago, Chris Ngige, suna da sauran kwanaki uku kacal su yi murabus ko kuma su hakura da takararsu.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nada Alhaji Muntari Lawal a matsayin mukaddashin sakataren gwamnatin jihar. Nadin nasa ya fara aiki nan take.
Gabanin zaben shugaban kasan 2023, ranar Alhamis za'ayi tawafi na musamman wa Bola Tinubu, dan takarar kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressive
Siyasar Najeriya
Samu kari