Siyasar Najeriya
Ganawar da Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi da Shugaba Muhammadu Buhari ya haifar ha rade-radi da ke nuni ga cewar gwamnan yana iya sauya sheka.
Alake na kasar Egba, a Jihar Ogun, Oba Adedotun Gbadebo ya ce mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya yi biyayya don haka ya cancanci a zabe shi shugaban kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai samu babbar karramawa daga jam'iyyun siyasa, inda zai karbe lambar yabon gwarzon dimokradiyya na Najeriya daga IPAC ta kasa.
Ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi da takwaransa na kwadago, Chris Ngige, suna da sauran kwanaki uku kacal su yi murabus ko kuma su hakura da takararsu.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nada Alhaji Muntari Lawal a matsayin mukaddashin sakataren gwamnatin jihar. Nadin nasa ya fara aiki nan take.
Gabanin zaben shugaban kasan 2023, ranar Alhamis za'ayi tawafi na musamman wa Bola Tinubu, dan takarar kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressive
Gwamnoni 2 da ake ji da su a jam’iyyar APC ne suka shiga suka fita domin dawo da Goodluck Jonathan. Masu wannan shiri su na neman yadda za su sake karbe mulki.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya bukaci a canja wa Najeriya sunanta. Garba ya wallafa wani rubutu ne a shafinsa
Ben Ayade ya yi magana a kan takarar Jonathan a APC. Mai neman takarar Shugaban kasa a APC ya bayyana abin da zai yi muddin aka tsaida masu Goodluck Jonathan.
Siyasar Najeriya
Samu kari