Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi, zai karbi fom din takarar zabensa a ranar Laraba, raho
Malam Adamu Garba ya ce a matsayinsa na ma’aikaci a kamfani mai zaman kansa, mutane za su yi masa kallon barawo idan har ya lale naira miliyan 100 ya siya fom.
Akwai kishin-kishin din samun rashin jituwa tsakanin ‘ya ‘yan jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya. Da alama dai za a samu matsala wajen zaben tsaida ‘dan takara.
Jam'iyyar APC ta sake magantuwa kan batun kudin fom din takara shugaban kasa, inda tace sam batun N100m ba komai bane, kuma APC bata yi kuskure ba ko kadan.
Shugaban Kungiyar Dawo Dawo Network (Masu Fafutikan Ganin Jonathan ya dawo mulki) Isa Kaskasara, ya ce Fafutikan Ganin Goodluck Jonathan ya dawo mulki sadaukarw
Yan Najeriya sun soki mawaki Daudu Kahutu Rarara, kan sabuwar wakar da ya yi na sukar gwamnatin ubangidansa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan rashin tsaro.
Babbar jam'iyyar adawar kasar, PDP za ta tantance yan takara 17 da ke fafutukar mallakar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar gabannin zaben 2023 a ranar Juma'a.
Mawakin shugaban kasa Muhammadu Buhari da wasu manyan yan siyasar arewa, Dauda Kahutu Rarara, ya caccaki gwamnati mai ci kan matsalar tsaro a wata sabuwar waka.
Takarar Ministoci za ta iya gamuwa da kalubalen dokar zabe. Wani sashen dokar zaben ya ce dole sai an ajiye kujerar siyasa sannan za a iya shiga takara a 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari