Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Borno na jam'iyyar APC, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya maye gurbin kwamishinoni 19 da suka rasa aikin su watanni biyu da suka shuɗe a Borno.
Gwamnatin jihar Imo ta faɗa wani matashin rikici bayan mai bada shawari ga gwamna harkokin siyasa ya aje aikinsa, kana ya nemi a biya shi hakƙinsa miliyan N77.2
Kungiyar zamantakewa da siyasa ta Yarbawa mai suna Igbimo Apapo Yoruba Lagbaye, ta zargi yan siyasar arewa da shirin fitar da Tinubu daga tseren shugaban kasa.
A yau ne aka tashi da labari mai daukar hankali, babban jojin Najeriya, mai shari'a Tanko Muhammad ya yi murabus daga aikinsa sabida wasu dalilai masu karfi.
Hukumomin ‘yan sanda a jihar Imo sun ce sun kama daya daga cikin wadanda ake zargi da kashe jigo a jam’iyyar APC, Ahmed Gulak, kamar yadda gidan talabijin na C
Duk da kokarin da manyan jiga-jigan APC ke yi na dinke ɓarakar da ke kwashe mata mambobi majalisa, Sanata Godiya Akwashiki daga jihar Nasarawa ya fice jam'iyyar
Farfesa Ango ya ce Farfesa Yemi Osinbajo da Mohammed Hayatuddeen za su fi cancanta da shugabanci, ya soki Atiku da Tinubu, yana mai yabawa su Obi da Kwankwaso.
Za a ji Buba Marwa na neman tona asirin ‘Yan siyasa, ya cafke wasu da kwayoyi. Marwa yace su na fama da wasu matsaloli duk da irin kokarin da yake yi a NDLEA.
Mun tattaro wadanda da suka yi wa Peter Obi mugun baki, su ka ce ba zai mulki Najeriya a 2023 ba. Irinsu Ejika Mbaka sun zargi Peter Obi da cewa yana da rowa.
Siyasar Najeriya
Samu kari