Siyasar Najeriya
Babbar Kwamishinira Burtaniya a Najeriya, Ms Catriona Laing ce ta bayyana hakan, inda tace Burtaniya za ta tsaya tsaka-tsaki a lokacin zabukan da za a yi...
Jam'iyyar adawa People’s Democratic Party PDP ta bayyana cewa ba zata fasa rantsar da kwamitin yakin neman zabenta ba ranar Laraba, 28 ga watan Satumba, 2022.
Shugaban Majalisar Dokoki, Yusuf Zailani Ya zama Gwamnan rikon kwarya a jihar Kaduna. Malam Nasir El-Rufai ya aikawa ‘yan majalisa takarda cewa zai yi tafiya.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, yace alaƙarsa da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, na nan kamar yadda kowa ya sani, yan uwantakarsu ta na nan daram.
A yayin da ake cigaba da rikici tsakanin shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Femi Fani Kayode, tsohon jigon jam'iyyar da yanzu ya koma jam'iyya
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike yace ba inda za shi da tawagarsa, suna nan daram a cikin jam'iyyar PDP amma zasu ci gaba da yaƙi har zuwa karshe ba ja da baya.
Malamin addini dan Najeriya mazaunin Birtaniya kuma babban fasto a cocin Faith Tabernacle, Apostle Alfred Williams, ya ce kada a dora wa Buhari laifi bisa matsa
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Ondo, Hon. Victor Olabimtan ya ayyana cewa dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu zai samu kuri'u kashi 90
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato, yace shi da takwarorinsa gwamnonin PDP na tattauna wa don lalubo maganin rikicin da ya hana jam'iyya motsi.
Siyasar Najeriya
Samu kari