Siyasar Najeriya
Prince Tonye Princewill yace kila 2023 ya je zagaye na biyu saboda abubuwan da ya hango. Princewill ya shiga Labour Party da APC kuma ya yi aiki da Bola Tinubu
Mai neman zama shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace idan ya samu dama zai gayara tare da ɗaga kasar nan zuwa sama.
Wani rahoton Daily Sun ya ce, mamba a majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ovia a jihar Edo, Hon Denis Idahosa ya tada wani batu mai ban mamaki a ranar Lahadi
Jirgin mata na yaƙin neman zaben shugaban ƙasa na APC ya bar baya da ƙura a Kannywood, Rahama Sadau da Mansurah Isah sun yi kace-nace kan sunayen da suka fita.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, jerangiyar sunayen da ke yawo a gidajen labaran yanar gizo a kwanakin na wadanda gwamnati za ta karrama na bogi ne tabbas.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, yace Bola Ahmed Tinubu, mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar APC ba ya bukatar sai ya gamsar da mutane cewa yana nan a raye.
A ci gaba da kokarin ganin ya zarce zango na biyu, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya samu gagarumin goyon baya yayin wasu 'yayan APC suka sauya sheka.
Daruruwan mata daga yankuna daban-daban na jihar Lagas sun gudanar da gangamin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Cif Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya yi ikirarin cewa a halin yanzun an gama rusa jam'iyyar PDP, ta mutu murus a jiharsa domin a yanzun ba ita ce ta biyu ba
Siyasar Najeriya
Samu kari