Siyasar Najeriya
Mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Taofeek Arapaja, ya magantu kan dalilin da yasa shi da takwarorinsa a kwamitin ayyuka, NWC, na jam'iyyar suka mayar d
A shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen dake tafe, Bola Ahmed Tinubu, ya jawo gwamnan jihar Yobe, ya naɗa shi mashawarci na musamman a tawagar yakin neman zaɓe.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya jaddada cew ahar yau yana kokarin rarrashin mambobim PDP da suka nuna fushi domin dunkule wa wuri 1.
Yayin da siyasa ta kankama ta kowane ɓangare a Najeriya domin tunkarar babban zaɓen 2023, a jihar Edo, Jam'iyyar PDP ta rasa ɗaruruwan mambobinta, sun koma APC.
Mai neman kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya a babban zaben dake tafe, Muhammad Sani Dattijo, ya bayyana hujjar da yake ganin dole yan arewa su yi APC a 2023.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya ce dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, zai ci zaben shekara mai zuwa ko da goyon bayan kung
Ayo Oyalowo yace Bola Tinubu ya bar Najeriya da nufin ya samu lokacin hutu, yace ba komai ya sa Asiwaju ya tafi kasar Birtaniya ba, illa iyaka ya samu sararawa.
Rabaran Danjuma Byang, mamba daga manyan malaman addinin kirista daga Arewa da suka wakilci tawagar Pentecostal wajen ganawa da dan takarar shugaban kasan APC.
A yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2023, ana ta karo da dirama a jam'iyyun siyasa daban-daban a Najeriya. Cikin abubuwan da suka rika daukan hankulan
Siyasar Najeriya
Samu kari