Siyasar Najeriya
Dandazon mata da dama daga yankin su Peter Obi sun yi tururuwar nuna goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasan jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a zaben 2023
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar duba a wani ofishin kamfen din 2023 nasa da aka gina a babban birnin tarayya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya taba kakabawa gwamnatin Najeriya wajen ta'azzarar ayyukan barna daga 'yan awaren IPOB ta su Kanu.
A wurin wani gangamin taro da aka shirya a Bauchi, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, yace jam'iyyar PDP ta yi zarra ta kowane fanni a Najeriya.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, yace babu inda APC zata kai a zaɓen shugaban ƙasa matuƙar gwamnonin jam'iyyar suka tsame kansu a kamfe.
Kungiyar Inyamurai tace gwamnoni 18 a fadin jam’iyyun siyasa da kabilu daban-daban suna goyon bayan dan takarar shugabancin Mista Peter Obi na Labour Party.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gana da gwamnonin PDP a Arewa maso Gabas da sauran jiga-jigan siyasar yankin na Arewa maso Gabas.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta fitar da sunayen yan takarar gwamna 17 da zasu fafata a zaɓen gwamnan jihar Kaduna 2023 ciki har da Uba Sani na APC.
Tsohon minsitan Buhari, kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomole ya bayyana yadda gwamnoni ke taimakawa wajen dagula kasar nan a lokutan zabukan kasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari