Siyasar Najeriya
A ranar Alhamis dinnan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da sakatariya da ofishin kamfe na NNPP a Akwa Ibom. John Akpanudoedehe sun tarbi 'dan takaran.
Daidai da shirin kwamitin dabaru na kasa (NSC) na PDP, jam'iyyar ta kaddamar da majalisar kamfen din matasa da ta kira NYCC. da za ta tabbatar da kawo kuri'u.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC ya dawo Najeriya.Tinubu ya shilla ketare a ranar 24 ga Satumba kuma ya dawo ranar Alhamis.
Jam'iyyar NNPP ta yi karar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, kan rashin ba wa jam'iyyar dama ta bada sunan dan takarar sanata na Kano Central a zaben 2023. Ai
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nada Kolawole Stephen Ologbondiyan, tsohon sakataren watsa labaran kasa na PDP, a matsayin daya c
Babbar kotun tarayya da ke zama a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun ta soke zaɓen fidda gwani na ɗan takarar majalisar tarayya mai wakiltar South/Ipokia a APC.
Gabanin babban zaben shekarar 2023, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Social Democratic Party, SDP, Prince Adewole Adebayo, ya ce gaskiya ne kadai za ta iy
Mun tattaro maku Jihohi 12 da Jam’iyyun APC, PDP ko LP ba za su shiga Takarar Gwamna a Zaben 2023 ba. APC ta samu kanta cikin tsaka-mai-wuya a jihar Akwa-Ibom.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu na cikin ƙoshin lafiya a Birtaniya, a cewar shugaban tawagar yakin neman zaɓensa na UK.
Siyasar Najeriya
Samu kari