Siyasar Najeriya
Awanni bayan bude kamfen shugaban kasa na jam'iyyar PDP a Uyo, wata kungiyar masu tallata Atiku ta ce ta gaji haka nan, ta janye goyon bayan da take masa .
Dan takarar gwamnan Kano na jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Injiniya Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida-Gida ya ce jam'iyyarsa da magoya baya ba z
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce ya maida hankali sosai wajen yi wa jam'iyyarsa ta PDP yakin neman zaɓe duk da bai halarci taron bude kamfen Atiku ba.
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje a bangaren watsa labarai, ya ce ba zai taba cin dunduniyarsa ba. Daily Trust ta rahoto
Kotun koli ta sanya ranar 21 ga watan Octoban nan da muke ciki a matsayin ranar da zata kawo karshen shari'a kan tikitin takarar gwamnan jihar Delta a PDP.
A ranar Talata, 11 ga watan Oktoba ne shugaba Buhari na Najeriya ya ba da lambobin yabo na kasa ga wasu fitattu kuma amintattun 'yan Najeriya, da 'yan waje.
Dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, Alhaji Abdullahi Shuaib Yaman, ya ce idan aka yi la'akari da abin da ta yi tsawon shekaru 3 a Kwara, jam'iyyar APC ta kori
Dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi da abokin takararsa, Baba-Ahmed basu halarci taron kaddamar da kwamitin kamfen din jam’iyyar na zaben 2023.
Hon. Abdulmumini Jibril kofa ya yi taro a Kiru, yana neman NNPP ta samu kuri’a miliyan 5 Kofa yake cewa za su shiga lungu da sako domin tallata ‘dan takaransu.
Siyasar Najeriya
Samu kari