Siyasar Najeriya
Jam'iyyar ADC ta kori tsohuwar shugabar majalisar dokokin jihar Oyo, kwmaishina da wasu kusoshin jam'iyya kan mara wa tazarce Seyi Makinde baya ba tare da izini
Wasi miyagu a kan babura sun farmaki wurin taron 'ya'yan jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Enugu, sun kona motoci da wasu ababen hawa bayan tarwatsa mutane.
Fadar shugaban kasa ta shirya kashe N14.8bn domin sayen datan hawa shafukan yanar gizo, takardu da sauran kudaden da suka shafi katin waya a cikin kasafin 2023.
Darakta Janar na yaɗa labarai a kwmaitin yaƙin neman zaɓen APC 2023, Bayo Onanuga, yace Yakubu Dogara, ba mamban APC bane, mahalarta taronsa mambobin PDP ne.
Shugabannin kungiyar goyon bayan jam'iyyar PDP mai suna Ubandoma/Sagir Network a jihar Sokoto tare da daruruwan mambobinsu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
A jiya jirage barkatai sun sauka a babban filin jirgin saman Victor Attah da ke garin Uyo a Akwa Ibom. Jiragen sun dauko Gwamnoni da Shugabannin PDP da 'Yan BoT
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, zai kawo karshen talauci da rashin tsari a Najeriya idan aka zabe shi a 2023; badi.
Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya siffanta jam'iyyar adawa ta PDP da taron gara a yau Litinin 10 ga watan Oktoban bana.
Za a ji cewa wasu da aka gwabza wajen yakin tikitin Jam’iyyar APC sun zama ‘yan bayan fage. Yau an daina batun Ahmad Sani Yariman Bakura da su Rotimi Amaechi.
Siyasar Najeriya
Samu kari