Siyasar Najeriya
Mun tattaro manyan alkawuran da ke kunshe cikin takardar manufofin ‘Dan takaran APC. Alkawura 10 da Bola Tinubu ya yi sun hada da inganta tattalin arzikin kasa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi watsi da damuwar bashin da ake bin Najeriya da yadda 'yan Najeriya ke damun kansu a kai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya na jagorantar taron kaddamar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar a gidan gwamnati dake Abuja...
A yau ne Juma'a 21 ga Oktoba dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ke kaddamar da manunofinsa na kamfen gabanin zaben 2023.
Rabaren Gideon Para-Mallam ba za iyi aiki da kwamitin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulki ba, ya yi wannan bayani a jawabin da ya fitar a yau.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya yi alkawarin yiwa hukumar 'yan sanda garambawul idan aka zabe shi a 2023 mai zuwa nan kusa.
Wani bidiyo da muka samo daga jaridar Daily Trust ya nuna lokacin da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ke sauka daga jirgi a dawowarsa
Tawagar kamfen din tallata dan takarar shugaban kasan PDP za ta karkata zuwa jihar Edo a ranar Asabar 22 ga watan Oktoba domin gudanar da gangamin lasawa...
Tsohon kwamishinan hukumar zabe INEC, a Jihar Akwa Ibom, Mike Igini, a jiya ya ce yan siyasa da ke fatan za su yi magudi za su sha mamaki a zaben 2023, Vanguard
Siyasar Najeriya
Samu kari