Siyasar Najeriya
Bola Tinubu mai neman zama shugaban Najeriya a APC yace babu sabani tsakaninsa da Farfesa Yemi Osinbajo. Tinubu yace ya yafewa mataimakin shugaban Najeriya.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai yace idan har Atiku Abubakar bai nemi afuwa ba, mutanensa ba za su zabe shi ba a takarar shugabancin kasa da yake yi a 2023
Wani matashi mai goyon bayan jam'iyya Labour Party, LP, wadanda ke yi kansu lakabi da 'Obidients' ya nuna goyon bayansa ga jam'iyyar ta wani hanya mai ban mamak
Cif Olisa Metuh, tsohon sakataren yada labaran jam'iyyar PDP ya bayyana yin murabus daga jam'iyyar baki daya domin ya dukufa a wasu lamurran na daban kuma.
Wani jigon jam'iyyar APC, Sam Nkire, yace duba abubuwan dake faruwa a babbar jam'iyyar adawa, cikin sauki Bola Ahmed Tinubu, zai samu nasara a zabe mai zuwa.
Tsohon gwamnan jihar Ondo, Olusegun Mimiki, ya karyata rahoton dake yawo cewa ya karɓi mukami a tawagar yakin nemna zaben Atiku Abubakar, yace yana nan da Wike.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya yaba da irin alakar dake tsakaninsa da uban gidansa shugaba Muhammadu Buhari, tare da kwatanta alakar da cewa sahihiy
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaɓen shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Ladipo Johnson, yace babu wata tattauna wa a ƙasa ta rushe kamfe ga wani daban.
Wani babban Malamin Kirista kuma tsohon SSA ga tsohon gwamnan jihar Legas, Dr. Sam Ogedengbe, yace duk rintsi shi da mabiya ɗarikarsa zasu zabi Bola Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari