Siyasar Najeriya
Gwamnan APC kuma mai fada a ji a Arewacin Najeriya ya bayyana kadan daga matsalolin da ke tattare da sauya fasalin Naira. Ya bai kamata a yi hakan a yanzu ba.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya ce a shirye ya ke ya yi aiki da Rabiu Kwankwaso na NNPP da Obi na LP
Dan takarar majalisa a jam'iyyar NNPP ya yi abin kunya yayin da ya saci wasu adadi na kudade daidai lokacin da zabe ke karatowa. An bayyana yadda ya saci kudin.
A martaninsa ga zargin da ake masa na satar kudi kamar yadda ya zo a wani faifan murya da Achimugu ya saki, Atiku ya ce babu wani sabon abu da aka fadi a kansa.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Najeriya, Wasiu Abiodun ya ce bayanan sirri sun nuna masu hadarin taron da aka shirya, dole aka dakatar da shi
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu, dan takarar gwamnan jam'iyyar Labour Party ya kauracewa gangamin kamfen din Peter Obi.
A Ribas, wasu miyagu sun sacewa APC Darektan Kamfe a filin taro. Rahotonmu ya ce an dauke Boma Brown wanda shi ne Darektan kamfen ta a garin Opobo/Nkoro Opobo.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya gargadi yan siyasan ƙasar nan da su sa Allah a ransu, su tuna duniyar nan ba a bakin komai take ba.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, wani jigon APC a jihar Katsina ya lallaba ya fice daga jam'iyyar a daidai lokacin da zabe ke shirin kankama a nan kusa.
Siyasar Najeriya
Samu kari