Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sake sahale wa kwamitim kamfen shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP su yi amfani da babban filin kwallon Adokiye Amiesimaka.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai hari gidan jami'in hulda da jama'a na gamayyar jam'iyyun siyasa kuma dan takarar PDP a 2023, Ikenga Ugochinyere, a Imo.
Kotun majistare dake zamanta a Fatakwal ta bada umurnin tsare magoya bayan Atiku a gidan yari har ranar 22 ga Maris. Ana tuhumarsu da yin taro ba bisa ka'ida ba
Ana sauraron zuwan tsohon Gwamnan jihar Gombe wajen taron PDP sai ‘Yan Kalare su ka shiga gidan wani 'dan siyasa Salisu Abdulaziz, sun aukawa mata da matasa.
Shugaban PDP na ƙasa, Dakta Iyorchia Ayu, ya bayyana cewa gwamnan jihar Abiya, Okezie Ikpeazu, ya kai masa ziyara kuma sun zauna sun warware matsalar tsakani.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya bukaci yan Najeriya da kada su yi zanga-zanga, inda ya ce kawai su mallaki katin zabensu don waje da APC.
Tsohon shugaban hafsun sojojin kasa, Tukur Buratai ya ce yanzu ya shiga siyasa tsamo-tsamo, kuma yana goyon bayan jam’iyyar APC, yana tallata ‘dan takaransa.
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Edo ta samu ƙarin goyon baya yayin da wasu shugabanni da mambobi sama da 3000 suka tattara kayansu suka bar APC a karshen mako.
Atiku Abubakar ya zo ya yi kamfe a Benuwai amma Gwamna Ortom da Kwamishinoninsa ba su je ba amma an hangi David Mark, Gabriel Suswam, Orker Jev, Abba Moro.
Siyasar Najeriya
Samu kari