Siyasar Najeriya
Alhassan Ado Doguwa yana sha’awar zama Shugaban majalisa, sannan Sani Musa, Barau Jibrin, Orji Uzor Kalu, Godswill Akpabio su na harin kujerar Ahmad Lawan.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta kori ɗan takarar mataimakin gwamnan jihar Benuwai na jam'iyyar Labour Party ana dab da zaben gwamnoni.
Kotun daukaka kara a yau Laraba ta baiwa hukumar zaɓe damar sake saita na'urar tantance mutane watau BVAS domin shirya wa zaben gwamnoni ranar 11 ga watan.
Yayin da ake dab da zaben gwamna a jihar Legas, jam'iyyar APC ta ƙara kargi da yar takarar mataimakin gwamna a inuwar SDP tare da daruruwan magoya bayanta.
Muhammad Mustapha, dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a jihar Nasarawa ya ce jam'iyyarsa za ta karbe Nasarawa daga hannun APC.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC ta soke sakamakom zaben da aka bayyana a baya na mazabar Tudun Wada da Doguwa, ta ce zaben bai kammalu ba tukunna.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta fara rarraba kayan aikin zaben gwamna a jihar Kaduna da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, tuni komai ya fara kankama.
Za a ji labari Ayodele Fayose ya shaida cewa ya ba Atiku Abubakar shawara a kan hanyoyin dinke barakar PDP. Fayose ya tabbatar da yana nan a Jam’iyyar PDP.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta bayyana sauya kwmaishinta a jihar Kano biyo bayan wata zanga-zanga da mabiya NNPP suka yi bayan zaben shugaban kasa a jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari