Siyasar Najeriya
Abokin takarar Nura Khalil, dan takarar gwamnan NNPP ya bayyana komawa tsagin dan takarar gwamnan jam'iyyar APC Dikko Radda a zaben gwamna mai zuwa nan kusa.
Nyesom Wike ya ce dole ayi waje da wadanda suka taimaka wajen ba Atiku Abubakar tikiti. Wike yana ganin an saba doka da aka tsaida ‘Dan Arewa takara a 2023.
Wasu mazauna jihar Neja sun bayyana irin jimami da halin da suka shiga bayan da wasu 'yan siyasa suka karbi lambobin asusunsu amma suka gaza ba su ko anini.
Jam’iyyar All Progressives Congress ta rasa Sakataren jin dadi da walwalarta. Bayan komawa ganin likita a asibiti, sai ciwo ya tashi, ana cikin haka sai ya rasu
Babban jam'iyyar hamayya a Najeriya, Peoples Democratic Party, PDP, ta kori Sanata Chimaroke Nnamani da ya yi kaurin suna wurin yi wa Bola Tinubu na APC kamfe.
Kusan mako biyu Da kwaɗa Atiku da ƙasa a zaben shugaban kasan 2023, wasu jiga-jigai da mambobin jam'iyyar PDP sun sauya sheƙa zuwa APC mai mulki a jihar Ondo.
Oba Adetoyese Olakisan, Shugaban Ogboni Aborigine Worldwide ya shawarci Asiwaju Bola Tinubu, zababben shugaban Najeriya ka da ya yi ramuwar gayya ga yan adawa.
Wanda wakilci Atiku Abubakar wajen tattara kuri’un jihar Ogun a zaben Shugaban kasa, Johnson Fatoki ya gaji da zama a Jam’iyyar PDP, ya sauya-sheka zuwa APC.
Babbar jam'iyya adawa ta ƙasa PDP ta musanta jita-jitar da mutane ke yaɗawa cewa mai neman zama gwamnan Katsina, Yakubu Lado Dan Marke ya janye daga takara.
Siyasar Najeriya
Samu kari