Siyasar Najeriya
Gwamnonin jam'iyyar APC mai ci sun ce babu ruwansu da halin da ake ciki, za su dauki mataki kan batun da ya shafi sabbin Naira, kuma zasu gana da Buhari a yau.
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Gombe ya bayyana sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulkin jihar a jiya Alhamis. Wannan na zuwa ne kwanaki kadan kafin zabe.
Direktan karamar kwamitin watsa labarai na kwamitin kamfen din takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya ce yana tare da aladu ne lokacin da ya ke sukar Tinubu
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi martani ga mutanen da ya ce suna kusa da Shugaba Muhammadu Buhari amma suna yi wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zagon kasa
Za a ji Buba Galadima ya ce ‘dan takaran PDP a 2023, Atiku Abubakar ya zautu idan yana tunanin jagoran Kwankwasiyya zai bi shi domin zama shugaban Najeriya.
Kotun koli a Najeriya ta tabbatar da Laila Buhari a matsayin 'yar takarar sanata a jam'iyyar PDP a mazabar Kano ta tsakiya a zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Yayin da zabe ya karaso, alamu na kara bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu bai samun cikakkiyar goyon baya. Akwai masu rike da madafan iko da ba su goyon bayan APC.
Shugaban kabilar Ijaw a Kudu maso Gabashin Najeriya ya ballo ruwa, ya bayyana kadan daga halin da ake ciki game da abokin takarar Atiku Abubakar, gwamna Okowa.
Fitacciyar jarumar Nollywood, Eniola Badmus ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya saboda wani hoton dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu da ta saki.
Siyasar Najeriya
Samu kari