Siyasar Najeriya
A jihohin Najeriya, an sha samun lokuta mabambanta da ake kai hari kan ofishin hukumar zaben INEC. An tattara wasu da za a iya dage zaben bana saboda su kawai.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bai wa jami'an tsaro umarnin damke duk mutumin da suka gani ba ya karban tsoffin takardun naira a faɗin jiharsa.
A ci gaba da kokarin shirya zuwa babban zabe nan da mako biyu, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kira Bola Tinubu gidansa domin tattaunawa batutuwan zaɓe.
Yayin da zaben 2023 ke kara gabatowa, kwamishinan jihar Zamfara ya bayyana komawarsa jam'iyyar PDP mai adawa. Kwamishinan ya bayyana dalilin komawa jam'iyyar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sanye da kayan yan sandan Najeriya sun buɗe wa DG na kamfen Atiku Abubakar reshen jihar Ribas, Sakibo wuta jiya Alhamis a Patakwal.
Kwanaki 15 kacal kafin zaben shugaban kasa, jam'iyyar APC ta rasa ɗaya daga cikin hadiman gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, ya tattara ya koma jam'iyar NNPP.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana cewa, dole ne malaman jami'a su dauki rantsuwar za su yi gaskiya kafin su shiga aikin zaben bana da za yi bana.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar, ya ce Bola Tinubu ya jawo Mutanensa su na zagin Shugaba Muhammadu Buhari, ya kuma abin da ya sa Tinubu yake hakan.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya bayyana abin da yake so daga sarkin Musulmi na goyon baya, sarkin ya bayyanar masa komai.
Siyasar Najeriya
Samu kari