Siyasar Najeriya
Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasa ya shawarci yan siyasa kada su kashe mutanen da suke fatan zasu mulka bayan sunci zabe, ya bada shawarar ne gabanin zabe
Kwana 2 kafin fafata zaben gwamna a jihar Neja da ke arewa ta tsakiya, jam'iyyun LP da NNPP sun ce sun ji sun gani ɗan takarar APC zasu zaba ranar Asabar .
Yanzu muke samun labarin yadda aka sako mataimakin shugaban jam'iyyar APC na jihar Edo da 'yan sanda suka kama da sanyin safiyar yau Alhamis bisa wani zargi.
Mista John Asake, dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour a Kaduna a zaben 2023 ya karyata cewa ya janye wa dan takarar jam'iyyar PDP, Isah Ashiru takararsa.
Yahudawan Najeriya sun ce ba za su amince da yadda ake ci gaba da sanya ranakun Asabar a matsayin ranakun gudanar da zabukan Najeriya ba, sun bayyana dalili.
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta yi gagarumin gargadi ga yan siyasa da magoya bayansu gabannin zaben gwamna da za a yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Mai magan da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana kadan daga abin da 'yan Najeriya suka ji bayan zaben shugaban kasa da kuma ayyana Tinub mai nasara.
An je har gida an kama mataimakin shugabn APC da ya yi kairin suna wajen haɗa wa jam'iyyar masu zabe a jihar Edo, mataimakin gwamna ne ya ba da umarnin haka.
A ranar 29 ga watan Mayu, Bola Tinubu zai hau kan kujerar Shugaban Najeriya. Rahoton nan yana kunshe da abubuwan da zababben shugaban kasar zai fara kamawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari