Siyasar Najeriya
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugaban majalisar Dattawa, Ahmad Lawan da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a Villa.
Kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Honorabul Ayuba Abok, ya sanar da ɗaukar matakin dakatarwa kan shugabannin kananan hukumomi 17 da baki ɗaya kansiloli.
Shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ve cire tallafin man Fetur ya kawo Najeriya cikin wani lokaci mai tsada da wahala, ya kamata gwamnoni su kula.
Binciken da aka yi ya nuna yadda jirgin Najeriya ya kaura zuwa Habasha a daidai lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan tushe da asalin inda jirgin ya fito.
Sabon Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare ya zargi Bello Muhammad Matawalle da barin gidan gwamnati da kayan al’umma, ya ce an tsere da motoci da kayan gwamnati
Kwanaki 2 bayan kama shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karbi rantsuwar kama aiki, Sanatocin babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP sun fice daga jam'iyyar .
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun sake komawa zauren majalisar dokokin jihar Filato a karo na biyu, sun ƙara kwace iko tare da hana mambobin shiga.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, da mataimakinsa, Kashim Shettima, sun nada hadimai masu daukar hoto a hukumance awanni kalilan bayan fara shiga Ofis jiya.
Mamban kwamitin ƙoli na jam'iyyar PDP, Timothy Osadolor, ya yi ikiratin vewa Nyesom Wike, ba ɗan jam'iyya bane duba da abinda ya aikata lokacin babban zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari