Siyasar Najeriya
Gwamna Bala Muhammed, na Bauchi ya ce gwamnatinsa a zango na biyu zata ɗauki matasa 20,000 aikin tsaro a wani ɓangaren kudirinta na tabbatar da zaman lafiya.
Bayan rantsar da sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bada umurnin korar dukkan wadanda tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya nada mukami a Kano.
Sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, watau Abba Gida-Gida ya kori shugaban hukumar jin dadin alhazai da sauran mambobin majalisar gudanarwa baki ɗaya.
Gwamnan jihar Neja ya bayyana cewa, zai rushe wani ofishin 'yan sanda saboda ya kasance a kan hanyar ruwa wanda ke kawo tsaiko ga ruwan sha a jihar ta Arewa.
Shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya ve babu zancen biyan tallafin man fetur a gwamnatinsa, maimakon haka zai sauya akalar kuɗin zuwa wasu bangarori.
Fusatattun mutane da ake zargin magoya bayan jam'iyyar NNPP sun yi wa Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ihu a wurin taron rantsar da Abba Gida Gida a yau.
Shugaban Najeriya da bai jima da hawa kan madafun iko ba, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sanr da rukunin farko na naɗe-naɗensa bayan karban mulki daga Buhari.
Sabon shugaban kasa a Najeriya, Asiwaju Bols Ahmed Tinuɓu, ya sha alwashinnewa zak sake nazari kan tsarin sauya fasalin naira wanda tsohon shugaba ya aiwatar.
A yau Litinin 29 ga watan Mayu ne aka fatan rantsar da zababben shugaban kasa Bola Tinubu. An shirya yin bikin ne a Eagle Square, Abuja misalin karfe 10 na safe
Siyasar Najeriya
Samu kari