Siyasar Najeriya
Wasu yan daba da haɗin guiwar 'yan sanda sun farfasa hedkwatar jam'iyyar Labour Party ta jihar Imo yayin da ake tunkarar zaben gwamna a watan Nuwamba, 2023.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya rushe ma'aikatan midiya da ke aiki a ofishin mataimakin gwamna, Philip Shaibu sabida halayyyar da suka nuna a wurin taro.
Siyasar Kano ta kata daukar zafi yayin da APC ta roƙi mambobinta su tashi da azumi da kuma addu'ar Allah ya ba jam'iyyar nasara a kotun sauraron karar zabe.
Matakmakin gwamnan jihar Edo, Phillip Shaibu, ya ja tawagarsa sun bar wurin taron da gwamnatin Edo ta shirya bayan taƙaddamar da ta auku wajen shiga wurin.
Shugaban LP na ƙasa, Julius Abure, ya bayyana cewa yana da yaƙinin kotun sauraron ƙararrakin zaɓe za ta ayyana Peter Obi a matsayin shugaban ƙasa na halas.
An bayyana wanda shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu yakamata ya ba muƙamin ministan matasa a gwamnatinsa. Har yanzu babu ministan matasa a gwamnatin Bola Tinubu.
Hannatu Musa Musawa, Minsitan Fasaha, Al'adu da Tattalin Arzikin Fikira ta musanta fitar da sanarwa dangane da matsayinta na mai yi wa kasa hidima a Najeriya.
Shugaban ƙaramar hukumar Ijebu ta gabas a jihar Ogun ya rubuta doguwar wasiƙa ga Osoba inda ya zargi gwamna Dapo Abiodun da zaluntar kananan hukumomin jihar.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce akwai banbancin bayanan karatun shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a shekarar 1999 da kuma 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari