Siyasar Najeriya
Hukumar NEMA ta gano shirin kasar Kamaru na kokarin ballo ruwa daga cikin kasar zuwa Najeriya. Hakan zai shafi jihohin Najeriya da wasu yankunan kasar Kamaru.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya yi zargin cewa bayanan jami’ar jihar Chicago na shugaba Tinubu ya yi karo da abun da ya gabatar a 1999.
Tsohon sanata ya shawarci ministan Abuja da ya gaggauta komawa APC saboda ya akre mutuncinsa a matsayinsa na wanda yake kusa da Tinubu a halin yanzu din nan.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Aaron Artimas, ya yi magana kan ƙarar da Atiku Abubakar ya shigar da Shugaɓa Tinubu a wata kotun ƙasar Amurka.
Koda dai ana kallon LP a matsayin jam’iyya mai karfin iko ta uku a siyasar Najeriya bayan nasarar da ta samu a 2023, wasu yan majalisarta sun rasa kujerunsu.
Ana shirin ruguza nasarar NNPP a zaben Gwamna da aka yi a bana. Shehin malami, Dr. Sani Ashir ne wanda ya jagoranci sallar da gwamnati ta shirya ya fadi haka.
Sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa ya bayyana nada sabbin shugabannin NWC da za su rike kwamitin nan kusa. An bayyana sunayen wadanda aka nada a makon nan.
Kasar Faransa ta bayyana fushi tare da bayyana daukar mataki nan kusa game da umarnin koran jakadanta a jamhuriyar Nijar. Ta bayyana abin da zai faru gaba.
Yayin da ake ci gaba da kuka, shugaba Tinubu ya ba da umarnin a raba kayan abinci ga mazauna jihar Ogun don tabbatar da sun samu hanyar cin abinci cikin sauki.
Siyasar Najeriya
Samu kari