Siyasar Najeriya
An shiga mamakin yadda jami'ar Baze ta yaye dalibai da yawa ba tare da bin ka'idojin da suka dace ba na JAMB, NUC da CLE. Ga wasu da suka yi karatu a can.
Farfesa Farouk Kperogi ya zargi alkalan kotun daukaka kara kan hukuncin kotu bayan fitar da takardun CTC da ya jawo cece-kuce a fadin kasar baki daya.
Lauyan kare hakkin dan Adam Enibehe Effiong ya yi magana kan dalilin da ya sanya Gwamna Abba Kabir Yusuf da Caleb Mutfwang suke da hujja a kotun koli.
Wani daga cikin ministocin Tinubu ya ce akwai bukatar 'yan Najeriya su maida hankali tare da yin hakuri da shugaban kasar a yanayi irin wannan da ake ciki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana dakatar da wasu da dama daga cikin 'yan N-Power da ke tsammanin samun wani abu a nan ba da jimawa ba a matsayin biyan bashi.
An ruwaito yadda tsohon gwamnan jihar Zamfara ya ware wasu adadi na mutanen Zamfara, yace zai yi musu alheri ta hanyar musu jinyar ciwon ido a kaTalata-Mafara.
Gwamnoni a Arewacin Najeriya sun bayyana yadda rashin tsaro ke ta'azzara ta dalilin lalacewar tituna da gwamnatin tarayya ta gina a yankunan kasar.
A wata hira da aka yi da shi, Tsohon Gwamnan Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya maidawa masu sukarsa martani saboda PDP ta tsaida yaron shi a matsayin ‘dan takaran Gwamna
Babban Malmain addinin Islama ya bayyana matsayarsa game da halin da Najeriya ke ciki, inda yace akwai bukatar hadin kai da mutunta shugabanni a kasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari