Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Edo ta samu koma baya yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan a cikin watan Satumban 2024 da muke ciki.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa masu sukar ziyarar da ya kai hedkwatar APC makiyan jam'iyyar ne, ya faɗi abin da ya kai shi wurin Ganduje.
Dan takarar shugaban kasa a SDP ya ce shugaban kasa Bola Tinubu ya shake wuyan talakawan Najeriya da tsare tsaren da ya kawo. Ya ce Tinubu ya gaza samar da tsaro.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun fusata kan kalaman da ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi. Sun bukaci jami'an tsaro su zama cikin shiri.
Fadar shugaban ƙasa ta bakin Bayo Onanuga ta ƙara nanata cewa duk wani surutu da ake cewa tallafin man fetur nan nan ba gaskiya ba ne, domin ya zama tarihi.
Kungiyar NUF ta yi kira ga jam'iyyar PDP da ta hukunta ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike. Kungiyar ta ce kalaman Wike rashin ɗa'a.
Yayin d aake ci gaba da nuhawara da musayar yawu kan kujerar shugaban APC na ƙasa, da yiwuwar batun zai ja hankali a taron NEC da za a yi nan da kwanaki 10.
A cikin watan Satumban 2024, za a gudanar da zabubbuka a jihohi uku na Najeriya. Al'ummar jihar Edo za su fito domin zaben sabon gwamna a cikin watan.
Tsohon gwamnan Rivers wanda ya rike mukamin Minista a mulkin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi ya yi martani bayan yada jita-jitar cewa yana nadamar shiga APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari