Siyasar Najeriya
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya aika sako ga masu adawa da kasancewarsa cikin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Ministan Abuja kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya ja kunnen gwamnonin jam'iyyar PDP kan rikicin siyasar jihar, ya ce kada su sake su tsoma baki.
Wani jigon PDP, Akinniyi ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar na da damar neman takarar shugaban kasa a inuwar PDP a zaɓen 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya yi magana kan hassada da kyashi a tsakanin yan siyasar Najeriya da ke dakile hanyoyin samar da cigaba.
Kotun ɗaukaka kara ta tabbatar da nasarar Hon Shehu Ɗalhatu Tafoki a matsayin halartaccen ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kankara, Faskari da Sabuwa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta karyata jita-jitar shirin sallamar shugabanta, Abdullahi Ganduje daga mukaminsa inda ta nuna goyon baya kan shugabancinsa.
Babban malamin cocin nan, Primate Ayodele ya bayyana cewa ya zama tilas ga ƴan adawar ƙasar nan su haɗa kai wuri guda idan suna son kayar da Tinubu a 2027.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa ya kamata ƴaƴan APC su rika girmama shugaban jam'iyya na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu sun gaisa a wani masallaci a Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari