Siyasar Najeriya
Kotun Amurka ta ba hukumomi umarnin sakin takardun sirri da suka shafi shugaban Najeriya Bola Tinubu da wasu mutane 4. Za a saki takardun a ranar 2 ga Mayu.
Gwamnan Kuros Riba, Bassey Otu ya ce kyakkyawan shugabancin Bola Tinubu ne jawo ra'ayin gwamnoni da manyan ƴan siyasa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Sauya sheka a fagen siyasar Najeriya ba sabon abu ba ne. Gwamnoni da dama na jam'iyyar PDP sun koma APC lokacin da suke kan kujera. Wasu na sauya shekar ne don zabe.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi magana kan hadaka da jam'iyyar PDP da kuma fitar da dan takaran 'yan adawa da zai kara da Bola Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana cewa zai ci gaba da zama daram a PDP. Ya ce ba ya jin haushin Ifeanyi Okowa kan komawa APC.
Wata kungiyar matasa ta daliban APC a jihar Kano ta ce komawar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ba za ta amfani jam’iyyar ba, saboda rashin tasirinsa yanzu.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa tsoon dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar zai fice daga jam'iyyar.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya bayyana nadamarsa kan amincewar da ya yi ya zama mataimakin Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na 2023.
Sarakunan gargajiya daga yankin Kudu maso Gabas sun sha alwashin ba wa Shugaba Tinubu 70% na kuri’un yankin, tare da yi masa addu’ar samun albarka.
Siyasar Najeriya
Samu kari