Siyasar Najeriya
Daruruwan magoya bayan jam'iyyar APC da PDP, NNPP sun sauya sheka zuwa jam'iyyar Nasir El Rufa'i a jihar Gombe. SDP ta ce za ta cigaba da karbar masu sauya sheka.
Abokin takarar Atiku Abubakar a 2023, Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa sun koma APC ne saboda kawo cigaba a jihar Delta. Ya ce dole ne a rika samun canji a siyasa.
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi kan ƙoƙarin raunana PDP, yana mai cewa lalata jam'iyyar na iya haifar da rushewar dimokaradiyya a Najeriya.
Tsohon Gwamnan Sakkwato, Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya caccaki ’yan siyasa kan yadda suke sauya sheka ba tare da adawa ta hakika don talakan Najeriya.
Gwamna Nasiru Idris ya musanta jita-jitar sauya sheƙa daga APC zuwa hadar Atiku, yana mai cewa zai kasance mutum na ƙarshe da zai bar jam'iyyar APC.
Kungiyar Yarabawa ta YYSA ta bukac Rabiu Musa Kwankwaso da ya sauya sheka zuwa APC maimakon hada kai da Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai a kan Bola Tinubu.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Jesutega Onokpasa ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatin shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Bashir Ahmad ya karyata batun cewa Buhari ya ci wa Najeriya bashin da ya kai $400bn a shekarun da ya yiwa kasa hidima. Ya fadi adadin kudin da ya ci.
'Yan siyasa da dama a Najeriya sun tsira daga binciken da EFCC ke musu saboda sun sauya sheka zuwa jam'iyyar da ke mulki a kasar, wacce ke kai tun 2015.
Siyasar Najeriya
Samu kari