Siyasar Kano
Bayan ficewar sanatan NNPP zuwa jam'iyya mai mulkin Najeriya, wasu magoya bayansa daga yankin Kano ta Kudu sun ki bin sawunsa zuwa jam’iyyar APC.
Za a ji labari cewa a lokacin da ake tunanin Rabiu Musa Kwankwaso zai bar NNPP, Madugu ya cigaba da yi wa APC illa a Kano. A jiya ne wasu 'yan APC suka bi NNPP.
Sanata .Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan 'yan majalisun NNPP da suka sauya sheka zuwa APC a jihar Kano. Ya ce fada da Kwankwasiyya fada ne da bango
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan Kwankwasiyya na jam'iyyar NNPP a Abuja zuwa APC. Barau ya bukaci hadin kai a APC domin kawo cigaba a Kano.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta haramta watsa shirye-shiryen siyasa kai tsaye a gidajen radiyo da talabijin a jihar.
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya tabbatar da sauya shekarsa daga NNPP zuwa APC a wata wasiƙa da Shugaban Majalisar Dattawa ya karanta yau Laraba.
Gwamnatin jihar Kano, ta koka kam matsalar karancin ruwa da ake.fama da ita a.jihar. Ta zargi gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje da lalata tashoshin samar da ruwa.
Rikicin cikin gida a NNPP ya kara ta’azzara a Kano, inda manyan jiga-jigan jam'iyyar suka rabu da Kwankwaso, ciki har da Alhassan Rurum da Madakin Gini.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada Malam Haladu Mohammed Mai Ba da Shawara kan Inganta Ilimi. Wannan nadin na daga cikin matakan gwamnati inganta ilimi.
Siyasar Kano
Samu kari