Shugaban Sojojin Najeriya
‘Yan bindiga sun dura kauyen Yakawada, sun yi nasarar yin ta’adi cikin duhun dare inda Musiba ta Sake Aukawa Dattijon Arewa, ‘Yan bindiga Sun Sace Surukansa.
Ana rigima tsakanin Dakarun Sojojin Kasa da Rundunar ‘Yan Sanda a Legas. Ana Gwabza da Dakarun Sojojin Kasa da Rundunar ne saboda kisan jami’in tsaro kwanaki.
Naja’atu Muhammad ta fallasa irin satar kudin da ake yi a Gwamnatin Najeriya. Kwamishinar ta sanar da hukumar EFCC cewa Musiliu Smith ya na satar dukiyar kasa.
Hedkwatar Tsaro, ta bakin babban hafsan tsaro, Janar Lucky Irabor a ranar Talata 8 ga watan Agusta ta tabbatarwa yan Najeriya cewa an kama yan ta'addan da suka
Hedkwatar Tsaro ta kasa ta ce ta kama yan ta'addan da suka kai hari a cocin St Francis Catholic Church a Owo, Jihar Ondo. Babban hafsan tsaro, Janar Lucky Irabo
Abuja - Hafsoshin jami’an tsaro sun fara aiwatar da umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari na dakatar da hare-hare da kashe-kashen da ‘yan ta’adda ke yi nan ta.
Tun da aka harbi mutane aka ji jirgin Warri-Itakpe ba zai rika tsayawa a Ajaokuta ba. Jirgin Legas zuwa Kano ba zai rika tashi ba saboda ta'adin ‘yan bindiga.
Wani rahoto mara dadi ya bayyana cewa ‘yan bindiga sun yi barna a wani kauye da ake kira Damari a karamar hukumar Birnin Gwari, jihar Kaduna cikin makon jiya.
Za a ji Sanatan APC ya bukaci babban Hadimin Buhari ya ajiye aikinsa saboda gazawa, yace Babagana Monguno ya gaza wajen aikinsa na bada shawara a kan tsaro.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari