Bikin Sallah
Masarautar Zazzau tabi sahun sauran masarautu a yankin arewa maso yammacin Najeriya, inda ta sanar da soke hawa na babbar sallah (eid-el-kabir) saboda korona.
Shugaban ƙasa Buhari ya taya al'ummar Najeriya murnar babbar sallah (eid-el-kabir), shugaban ya buƙaci yan ƙasa da su kara hakuri da gwamnatinsa a halin yanzu.
Gwamnatin jihar Sokoto ta ware makudan kudade ta bayar a damkawa marayu a fadin jihar domin sayen shanun layya gabanin babbar sallah dake tafe cikin mako mai zu
Kwamitin yaki da Korona a Najeriya ya shawarci masarautar Kano kan cewa, ta dakata da yin hawan sallah saboda dalilan yawaitar cutar ta Korona a fadin Najeriya.
Yayin da ake gab da bikin babbar sallah, sufeta janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba, ya bada umarnin ɗaukar matakan tsaro masu tsauri a wurin ibada.
Dillalan raguna sun fara kokawa kan rashin ciniki da suke fuskanta yayin da babbar sallah ke karatowa. Sun bayyana dalilin da yasa watakila ya jawo rashin saye.
Cibiyar kula da cututtuka ta kasa ta gargadi musulmai game yawaita yawon sallah a lokutan babbar sallah. Ta ce ya kamata mutane su rage zuwa ko ina saboda Koron
Yayin da babbar sallah take ƙara matsowa, mutane a Kano sun yi ƙorafin cewa farashin dabbobin layya yayi tashin farat ɗaya duba da yadda aka siyar da su a bara.
Rundunar 'yan sanda ta tura jami'anta sama da 4000 zuwa jihar Kano don tabbatar da tsaro a yayin bukuwan sallah. Rundunar ta shawarci al'ummar jihar kan tsaro.
Bikin Sallah
Samu kari