Sabon Farashin Man Fetur
Farashin man fetur ya karye da N200 a kowane lita yayin da wani attajiri ya saukakawa talakawa. Ibrahim Jibrin Mohammed ya bude gidan mai, an saida fetur a N415.
Duk da gwamnati ta janye tsarin tallafin man fetur, layin motoci da babura sun dawo. Akwai alamun cewa farashi zai iya canzawa, shiyasa gidajen mai su ka rufe.
‘Yan kwadago sun hakura da zuwa yajin-aiki, an sasanta da gwamnati. Sanarwar Ministan labarai ta ce za a kai bukatun NLC da TUC zuwa wajen Bola Tinubu.
Rahotanni sun bayyana yadda farashin danyen mai ya tashi a kasuwar duniya bayan da aka bayyana sakamakon kasuwar makon da ya gabata a jiya din nan.
Jam'iyyar All Progressives Peoples Congress (APC), ta yi ƙarin haske kan N169.4bn da Shugaba Tinubu ya kashe kan tallafin man fetur a watan Agusta.
Primate Elijah Ayodele ya yi hasashen cewa farashin man fetur zai fadi daga N617 kan kowace lita a yanzu zuwa N180. Malamin ya bayyana hakan ne a cikin sabon sako.
Na Allah ba sa karewa yayin da wasu masu gidajen mai su ka rage farashin mai zuwa Naira 430 ga masu babura da adaidaita sahu a jihar Borno don ragewa jama'a radadi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an dawo da tallafi yayin da Shugaba Tinubu ya biya Naira biliyan 169.4 don tsayar da farashin lita kan Naira 620 kacal.
Shugaba Tinubu ya sha alwashin rage biyan basuka da kudaden shiga kamar yadda gwamnatin baya ta ke yi, ya ce wannan tsari ya na hallaka tattalin arzikin kasa.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari