Sabon Farashin Man Fetur
Gwamnati ta lashe amanta domin gudun karin tashin farashin fetur. Idan aka bar farashi a hannun ‘yan kasuwa, sai an koma saida litar fetur a kan akalla N818.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya gargadi masu shirya kawo tarnaki a tsare-tsaren gwamnatin Shugaba Tinubu, ya ce ba za a dawo da tallafin mai ba.
Olusegun Obasanjo ya na ganin maganar matatar man Fatawal ta fara aiki a shekarar nan kanzon kurege ne, ya ce Bola Tinubu ya daina yaudarar kan shi kan matatun.
Yayin da a kwanakin baya Shugaba Bola Tinubu ya yi alkawarin rage farashin gas, a yanzu farashin shi ma ya yi tashin gwauron zabi kamar man fetur a Najeriya.
Bayan Shugaba Tinubu ya cire tallafin mai, 'yan Najeriya sun shiga mayuyacin hali na tattalin arziki a kasar da kuma tashin farashin kayayyaki na masarufi.
Shugaban IPMAN na jihar Ribas, Joseph Obele, yace farashin litar man fetur zai karye ya dawo ƙasa da Naira 200 kowace lita idan matatun man kasar nan suna aiki.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto ya amince da sakin kudi kimanin naira biliyan 4 don siyan kayan abinci da za a raba a fadin kananan hukumomin jihar.
Ministan yaɗa labarai, Mohammed Malagi, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta zare hannunta daga biyan tallafin man fetur ne domin inganta rayuwar yan Najeriya.
Gwamnatin jihar Adamawa ta cefano motocin Bas guda 10 kan kuɗi naira biliyan 1.060 domin agaza wa mutanen jihar a ɓangaren sufuri bayan cire tallafin Fetur.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari