Sabon Farashin Man Fetur
Gwamnatin Jigawa ta fara daukan mataki a kan gidajen mai da suka kulle wurin kafa kwamitin kota kwana. Kwamitin zai rika zagawa domin tabbatar da mai ya wadata.
Mutane sun wayi gari cikin mawuyacin hali na ƙarancin man fetur a jihar Kaduna wanda ya sa ƴan bunburutu suka buɗe sabuwar kasuwa da farashi mai tsada.
Karancin mai ya janyo dogayen mai a jihohin Najeriya ciki har da Kano, Gombe, Adamawa, Lagos, Anambra da babban birnin Abuja. Masu ababen hawa sun shiga matsala
Simbi Wabote tsohon shugaban hukumar NCDMB ya zargi karamin ministan man fetur da yin cushe a kasafin kudin hukumar. Heineken Lokpobiri ya yi martani.
Shugaban sashen sadarwa na rukunin Dangote, Anthony Chiejina, ya sanar da cewa matatar ta rage farashin man dizal da na jiragen sama zuwa N940 da N980 kowacce lita.
Hukumar kididdiga ta ƙasa ta bayyana cewa matsakaicin farashin litar man fetur shi ne N630, mun haɗa masu jerin jihohin da fetur ya fi arha a watan Afrilu.
Mataimakin shugaban kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya ya ce karyewar Dala da sarrafa mai a gida zai taimaka wajen kara karya farashin dizal a matatar Dangote.
Farashin man fetur da wasu suke saye a kan N770 zai iya faduwa ba da dadewa ba. Idan matatar Fatakwal ta fara sauke fetur, ana kyautata zaton lita za ta karye a kasa
Yayin da ake ta yaɗa jita-jitar cewa matatar man Aliko Dangote na fitar da mai maras inganci, kakakin matatar ya ƙaryata hakan inda ya ce babu gaskiya a labarin.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari