Sabon Farashin Man Fetur
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya, Mele Kyari ya tabbatar wa ƴan ƙasar cewa nan da shekaru 10 za a daina wahalar fetur. Ya bayyana hakan a Abuja.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana adadin man fetur din da ake sacewa a Najeriya. Obasanjo ya ce satar ta durkusar da tattalin arzikin kasar nan.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya a lokacin Muhammadu Buhari, Babachir David Lawal ya yi tir da yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya soke tsarin tallafin fetur.
Bola Tinubu ya bukaci al’umma su cire rai da zancen maido tsare-tsaren da aka saba da su. Janye tsarin tallafin fetur da karya Naira ne suka jefa mutane a wahala.
Shugaban masu gidajen wanka da bahaya a ƙaramae hukumar Bauchi ya sanar da ƙarin kuɗin amfani da wurarensu sakamakon tashin farashin kayan aikin su.
Masu sayar da fetur a bayan fage da aka fi sani da 'yan bumburutu sun fara sayar da lita 1 akan naira 1,000 yayin da aka fara wahalar mai a Legas, Abuja da Ogun.
Kungiyar masu motocin haya ta Najeriya (NARTO), ta dakatar da yajin aikin da ta shirya yi a fadin kasar biyo bayan ganawar da suka yi da gwamnatin tarayya.
Wani mutum ya nuna kaduwarsa kan farashin da ya siya man fetur a jihar Enugu. Mutumin ya nuna shaida sannan ya bayyana sunan gidan man da ya siye shi kan haka.
Matakin dakatar da ayyuka manyan tankokin dakon man fetur da ƙungiyar NARTO ta ɗauka ya haddasa dogon layi da ƙarancin kan fetur a birnin tarayya Abuja.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari