Jihar Rivers
Jihar Rivers ce ke da mafi yawan masu dauke da HIV a Najeriya da mutane 208,767, yayin da jimillar masu dauke da cutar a fadin kasa ya kai miliyan biyu.
Rahotanni na nuni cewa Gwamna Siminalayi Fubara na duba yiwuwar sauya sheka zuwa APC domin sulhu da Tinubu. Wannan na zuwa ne bayan ganawarssu a birnin Landan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Siminalayi Fubara kan rikicin siyasar jihar Rivers da ya kai ga ayyana dokar ta-baci. Nyesom Wike bai ji dadi ba.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce ya so a ce an tsige gwamna Siminalayi Fubara daga kujerar gwamna sai Bola Tinubu ya cece shi. Ya ce Fubara bai nemi shi ba.
Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa zai yafe wa gwamna Fubara ne kawai idan ya nemi gafara da gaskiya yayin da suke rikicin siyasa.
Wasu kungiyoyin fararen hula da 'yan ƙasa masu kishin ƙasa sun bukaci a binciki tsohon shugaban NNPCL, Mele Kyari, kan kashe $1.5bn a matatar Port Harcourt a Rivers.
Wasu kungiyoyi da kuma jam'iyyar PDP sun buƙaci Bola Tinubu ya ƙaƙaba dokar ta-ɓaci a jihohi uku da ke kasar saboda wasu matsaloli musamman na rashin tsaro.
Shugaban riko na jihar Rivers, Ibok-Ete Ibas, ya tabo batun gayyatar Gwamna Siminalayi Fubsra wanda aka dakatar domin fara bincikensa kan mukaman da ya nada.
Jam’iyyar PDP a Ondo ta koka kan matsaloli inda ta yi barazanar neman dokar ta-baci idan Gwamna Aiyedatiwa ya kasa magance matsalar tsaro ba da ke addabar al'umma.
Jihar Rivers
Samu kari