Jihar Rivers
Bode George ya ce rikicin Ribas da batun Natasha barazana ne ga dimokuraɗiyya, yana mai sukar majalisa da INEC bisa matakan da suka ɗauka a lamarin.
Shugabannin musulmi da ke zaune a jihar Ribas sun bukaci shugaban kasa Ɓola Ahmed Tinubu ya sake nazari kan doka ta ɓaci kuma ya maida dakataccen Gwamna Fubara.
Dakataccen gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya bayyana yadda dokar ta bacin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sa a jiharsa ya jawo masu damuwa.
Shugaban ma'aikatan fadar gwamnati da Siminalayi Fubara ya yi aiki da shi ya ce an taba ba shi cin hancin Naira biliyan 5 domin tsige gwamna Fubara a 2023.
Tsohon minista, Rotimi Amaechi ya ce dokar ta-baci da Bola Tinubu ya kafa a Rivers yunkuri ne na tsoratar da gwamnonin da ba za su mara masa baya ba a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya yi zargin cewa rikicin da ke tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom yana faruwa ne saboda kudi.
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya shawarci Gwamna Siminalayi Fubara ya kalubalanci dakatarwar da aka yi masa a gaban kotu.
Tsohon mai bai wa gwamnan jihar Zamfara shawara na musamman, Sani Abdullahi Shinkafi, ya yi fatali da kiran da wasu ke yi na a sanya dokar ta baci a jihar.
Kungiyar IYC ta duniya ta kalubalanci shugaban riko na jihar Ribas bayan ya sanar da dakatar da jami'an gwamnati da gwamna Siminalayi Fubara ya nada.
Jihar Rivers
Samu kari